NCPC Kano State Chapter

NCPC Kano State Chapter

Share

08/07/2023

Ziyara kenan ta musamman da Kungiyar NCPC takai ofishin dan takarar gwamna na jam'iyyar NNPP wato Abba gida gida domin nuna goyan baya da kuma bada gudun mawar banoni domin cigaban tafiyar.

Written by: Abdul'aziz S Adam Media Nassarawa

27/12/2022

Tsarin shugabancin NCPC na kasa:

1. Shugaba- Askia Muhammad S.N. Kabara (Kano)

2. Mataimakin shugaba shiyyar Arewa maso Gabas- Musa Goni (Borno)

3. Mataimakin shugaba shiyyar Arewa ta tsakiya- Aliyu Ahmad Tela (Nassarawa)

4.Mataimakin shugaban shiyyar Arewa maso kudu- Jamilu Dalha (Kaduna)

5. Mataimakin shugaba shiyyar kudu maso yamma- Muhammad Lawan Shehu (Oyo)

6. Secretary- Mariya Dahiru Umar ( Kano)

7. Mataimakin Secretary- Abubakar Yero (Gombe)

8. Ma'aji- Aminu Yusuf (Kano)

9. Mataimakin Ma'aji-
Salisu Garba Sara (Jigawa)

10. Sakataren Kudi-
Bello Yakubu Jama'are (Bauchi)

11. Mataimakin Sakataren Kudi- Jamilu Yahya (Kano)

12. PRO Arewa maso Gabas- Sadiq Bala Abubakar (Yobe)

13. PRO Arewa maso kudu- Sha'awa Dahiru Umar (Kano)

14. PRO Arewa ta Tsakiya- Ibrahim Lawandi Datti (Plateau)

15. PRO Kudu maso yamma- Bashir Olohugbo Abeukuta (Oyo)

16. Shugaban matasa- Bala Muhammad Falaki (Kano)

17. Mataimakin Shugaban matasa-
Nasir Abubakar Ningi (Bauchi)

18. Mai binciken kudi- Sirajo Aliyu Kauran Namoda (Zamfara)

19. Mataimakin mai binciken kudi- Aminu Bala Jibiya (Katsina)

20. Mai ba da shawara kan harkokin Shari'a- Bar. Nasir Ado Abubakar (Kano)

21. Mataimakin mai ba da shawara kan harkokin Shari'a- Muhammad Usman Mustapha (Nassarawa)

22. Walwala- Habashiyyah S. N. Kabara (Kano)

23. Mataimakiyar Walwala- Hauwa Tijjani Sharif (Kano)

23. Shugabar mata- Zainab Ibrahim Kabara (Kano)

24. Mataimakiyar shugabar mata- Zaliha Usman Maiyala (Kano)

Photos from NCPC Kano State Chapter 's post 25/12/2022

Alhamdulillah
Taron NCPCna kasa kenan yadda ya gudana ajiya Asabar 24/12/2022 da fatan Allah ya bamu nasara a wannan Kungiya me Albarka.

Kuma har yanxu wannan Kungiya kofarta abude take wajen karbar wasu kungiyoyin masu rajin cigaban al'umma domin suzo ayi wannan tafiya tare dasu.

Want your organization to be the top-listed Government Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Kano
1513