Labaran wasanni

Labaran wasanni

Share

25/06/2022

🚨 Har yan zu Ana ci gaba da tattaunawa tsakanin Juventus da Chelsea a kan Matthijs de
Ligt - Timo Werner . 🇳🇱🇩🇪

(Source: Di Marzio)

25/06/2022

🚨 Chelsea a shirye take data sai da Hakim Ziyech a wannan bazarar.🇲🇦

AC Milan na sha'awar dan wasan iyan zu haka suna tattaunawa da waki lan sa.

(Source: Sky sport )

25/06/2022

🚨 Thomas Tuchel yana san dan wasa Ousmane Dembele ya zo kungiyar shi a free ,

Amma lamarain ya baci Xavi yana so dan wasan ya ci gaba da zama a kungiyar.

(Source: Fabrizio Romano)

25/06/2022

Anya Arsenal sun dace da Gareth Bale kuwa ? 😳

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Fagge
Kano
353