Tabarau Mag
GARKUWA DA ƊALIBAN KWALEJIN YAURI 102: Mafarauta sun haƙura da nema, sun ce Gwamna Bagudu ba da gaske ya ke yi ba | Maryamu Mafarauta da maharban da su ka fantsama daji domin ceto ɗaliban Kwalejin Gwamnatin Tarayya ta Yauri a Jihar Kebbi, sun ce sun daina neman yaran haka nan, domin gwamnatin jihar ba ta nuna masu cewa lallai da gaske ta ke yi, ta na so a sako yaran ba.. An dai k**a ɗaliban su 102 tun […]
EL-ZAKZAKY: Zamu daukaka kara – Gwamnatin Kaduna
EL-ZAKZAKY: Zamu daukaka kara - Gwamnatin Kaduna | Maryamu Lauyan dake ke wakiltar gwamnatin Kaduna a shari’ar El-Zakzaky ya Dari Bayero ya ce kotu a Kaduna va ta yi wa gwamnatin Jamus har adalci ba. Bayero ya ce maishari’a Kurada bai duba ainihin korafin da gwamnatin Kaduna ta mika a gaban kotu ba, saboda haka tabbas za mu daukaka kara, ko tantama babu...
31/07/2021
Zamfara State University Admission List 2020/2021
Zamfara State University Admission List 2020/2021 - MARYAMU Zamfara State University, Talata-Mafara (ZAMSUT) admission list of candidates admitted into the university first-degree programmes for the 2020/2021 academic session. This s to inform all the candidates that applied for admission into the Zamfara State University, Talata-Mafara (ZAMSUT) first-degree...
14/07/2021
Zuwa Ga Gomnatin Jihar Gombe Kan Alkawarin Da S**a Yi Na Tallafawa Al'umma
Daga Comrd Zakariyah Salisu, Gombe
Ya k**ata Gomnatin jihar Gombe ta yiwa mutane bayani dangane da alkawarin da ta yiwa talakawa na tallafa musu da jari domin rage radadi karkashin Bankin Bubayero Microfinance Bank, wanda Kuma har yanzu jama'a sunji shiru babu wani Karin bayani.
Yana da kyau ace an fito domin sanar da jama'a saboda kowa da kowa cikin wanda s**a cike form din su san makomarsu. Kar ya zamana sunata yin jiran gawar shanu. Su sake baki kan alkawarin da gomnati ba zata iya cikawa. Saboda haka Gwamna Muhammy Inuwa Yahaya wannan kalu bale a kanka.
Wannan dai tinatarwa muke yiwa gomnatin jihar Gombe domin ta samu ta cika alkawarin data yiwa talakawan jihar Gombe.
© Zakariyah Salisu ✍️
Mai Kishin Jihar Gombe, Kano, Arewa Da Najeriya
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kirfi, Bauchi
Kano