AHUG Foundation

AHUG Foundation

Share

19/07/2022

NGO
AHUG FOUNDATION
Another Program Soon That Will Make Youth To Be Proud In The Community.

Photos from AHUG Foundation's post 19/02/2022

19/2/2022
AHUG FOUNDATION

Ni Hon Dr Abdullahi Hussain Umar Ganduje ( ABBA NAKOWA ) Inaiwa Shugaban Karamar Hukumar Birni Hon Faizu Alfindiki, Iyayenmu, Manyan Baki Mata Da Maza, Yan Committee, Abokanan Arziki, Dalibai Dari Bakwai Da Shida ( 706 ) Wanda S**a Amfana Da Wannan Tagomashi, Da sauran Alumma Bangajiya Tare da Fatan Alkhairi Ga Kowa da Kowa, Ina Adduar Allah Yasaka da Alkhairi, Allah Yacigaba Da Bamu Zaman Lpia Mai Dorewa a rayuwarmu da Kwanciyar Hankali, Dalibanmu Kuma Allah Yaimusu Albarka, Allah Yacigaba da Bamu Damar taimakon Junanmu Ameen Ya Allah.
Sign
Hon Amb Dr Abdullahi Hussain Umar Ganduje
( ABBA NAKOWA )

SPECIAL ADVISER YOUTH KMC
CEO AHUG FOUNDATION
YOUTH AMBASSADOR OF UNESCO WW
PRESIDENT ABBA NAKOWA FOOTBALL CLUB

Photos from AHUG Foundation's post 18/02/2022

18/2/2022

AHUG FOUNDATION

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah

TARO TARO TARO TARO TARO

Shirye Shiryen taro Yayi Nisa Muna Kara tini Ga Kowa Da Kowa Domin Halartar Taron Yaye Mata Matasa Dari Bakwai Da Shida ( 706 ) Wanda S**a Koyi Sanaar Dogaro Dakai wato MAKE UP Insha Allah. Allah Yabada Ikon Zuwa Ameen Summa Ameen
Time: 10am
Venue: Islamic center Kofar Nasarawa Hisbah
Date: 19/2/2022

Photos from AHUG Foundation's post 28/01/2022

29/1/2022

AHUG FOUNDATION
BATCH A
DAY 2

ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAHA A Jiyane JUMAA 28/1/2022 Allah Yabamu Ikon Fara Koyarda Mata Sanaaoin Dogaro Dakansu Domin Suzama Abin Alfahari Acikin Alumma, Muna Kara Godewa Allah Dafarko Mundaiki Dalibai Mata Dari Uku 300 Daga Baya Kuma Muka Kara Dari Biyu Da Shida 206 Domin Alummar Karamar Hukumar Birni KMC Su Amfana Da Tsarin Yadda Yak**ata Daga Kowane Bangare, Wanda Yanxu Gabadaya Munada Zunzurutun Dalibai Mata Matasa Guda Dari Biyar Da Shida 506 Dan Koyan Sanaar Dogao Dakai, Muna Kara Yiwa Mai Girma Gwamnan Kano Khadimul Islam Fatan Alkhairi A rayuwarsa, Ina Kara Amfani Da Wannan Damar Wajan Addua Da Godewa Hon Faizu Kamaluddeen Alfindiki KMC OO1 Bisa Yadda Yake Dawainiya Da Alummar Kuma Muma Yake Bamu Damar Aiwatar Da Aikin Alkhairi Ga Alumma, Akarshe Inaiwa Daliban Da Masu Taimakamin Don Ganin Anayin Abinda Yak**ata Adduar Allah Yasamana Albarka Allah Yajikan Iyayenmu Baki Daya, Dalibai Kuma Allah Yasa Su Zama Masu Amfana Da Abinda Aka Koya Musu Ameen Summa Ameen.
Sign
Hon Amb Dr Abdullahi Hussain Umar Ganduje
( ABBA NAKOWA )

SPECIAL ADVISER YOUTH KMC
CEO AHUG FOUNDATION
YOUTH AMBASSADOR OF UNESCO WW
PRESIDENT ABBA NAKOWA FOOTBALL

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Kano Municipal
Kano