A.A Rasheed enterprises

A.A Rasheed enterprises

Share

15/07/2026

allah kajiqan musulmi
@ [701667305721891:49210: fans]

15/07/2026

CIN AMANA!

Wani mutum ne ya auri mata daga gida mai ƙaramin ƙarfi, ya kai ta Burtaniya tun a shekarar 1970, ya kashe dubban kudade a duk shekara domin ta yi karatu har ta kai matakin digirin digirgir PhD.

Amma bayan kafu, sai ta kai shi ƙara a kotu tana zargin yayi wa wata yarinya fyade, wanda hakan ya jawo aka kore shi daga ƙasar ya dawo Nijeriya.

Allah

Want your business to be the top-listed Food & Beverage Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Kano
622