Dalibin prof. Muhd Sani Umar R/lemo

Dalibin prof. Muhd Sani Umar R/lemo

Share

07/01/2023

Congratulations Hajia Malama Zainab Ja'afar Mahmud
Allah karawa rayuwa Albarkaaa
Allah Ubangijin ya kara daukaka ya ɗaga darajar ki duniya da lahira

06/01/2023

Sallar Jumma'a a birnin Katsina, kamar yadda mai hoton ya ce, a farkon shekarun 1980s.

Karmu manta da yawaita Salati ga fiyayyen halittun Allah (SAW)

ماهر زين 04/01/2023

Alhamdulillah ala ni'imatul Islam

ماهر زين

03/01/2023

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM

SADAUKIN SADAUKAI ANNABI MUHAMMADU (S.A.W)

Limamin Mala'iku, Jagoran Annabawa da Manzanni, Jarumin Jarumai.. Gwarzon Gwaraza..

Ka kora arna daji aranar Hawazinu, Ka karyasu aranar Badar da Hunainu.. Ka watsasu aranar Uhudu da Ahzabu.

Ka Fidda Yahudawan Khaibara sun rushe gidajensu da hannayensu don dole don tsoronka.

Banul Mustalak, da banu Qainuqa'a da Banun Nadheer da Banu Quraizah sun kasa barci saboda razana..

Hamra'ul Asad da Banu Sulaim da Gatfaana sun gudu sun bar gidajensu da dukiyoyinsu saboda tsoron haduwa dakai.

Abu Jahal da Abu Lahab da Waleedu 'dan Mugheerah da Aasi 'dan Wa'ilu da Ibnu Abi Mu'aitin sun ja dakai sun fadi.

Umayyah da Ubayyu 'ya'yan Khalaf sun sha Qasa agabanka. K**ar yadda Amru 'dan Abdu Wuddin yasha kaifin takobi agabanka.

Abu Rafi'in da Ka'abu 'dan Ashrafu sun shirya maka makirci amma ka magancesu. Babu su babu labarinsu.

'Yan uwa mu gaida Manzon Allah (S.A.W) jarumin da bashi da tamka.

Assalamu alaika Ya Nabiyyal Awwab. Assalamu alaika Ya Nabiyyal Malahim. Assalamu alaika Ya Nabiyyat Taubati. (sallal Laahu alaika wa 'ala aalika wa sallam).

30/12/2022

(Malama zainab Ja'afar Mahmud Adam)

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Fagge LG
Kano