Kore Educational Development Association KEDA
22/05/2020
*_~_*السلام عليكم ورحمة الله وبركاته.....!
Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!
Daga: MU,ASSASAT FASTABIQUL KHAIRAT KORE ( Committee wanda yake taimakawa marayu da gajiyayyu).
Wannan committee mai albarkha yana sanar da ku cewa, inshaAllah a wannan rana ta juma,a 29, Ramadan 1441 / 22nd May, 2020 kwamitin zai daukin nauyin shan ruwa da buda baki ga al,ummar musulmi masu azumi.
Za a gabatar da wannan buda baki a babban masallacin juma'a dake garin Koren Dambatta cikin kiyayewa da dokar nesa-nesa da juna kamar yadda likitoci suke bada shawara!
Ana gaiyatar duk wanda Allah ya bashi ikon zuwa domin zuwa a sanya albarkha a cikin wannan buda baki.
Allah ya bada ikon zuwa. Ameeeeen.
✍️Muhammad Sani Isma'il ( Chairman KEDA) a madadin shugaban MU'ASSASA da sauran 'yan committee.
09035634791.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Koren Dambatta, Along Babura Road
Kano