Rayuwar_Musulunci

Rayuwar_Musulunci

Share

06/09/2022

Bismillah
An karbo daga Anas Allah yakara yarda agareshi yace:
manzan Allah (s a w) yace 'Babu wani musulmi dazai shuka wani Abun shukawa ko ya dasa wani abun dasawa sai tsuntsu yaci daga gareshi ko mutun ko dabba face yakasance agareshi yanada ladan sadaka

(Bukhari da Muslim)

::Rayuwar mususunci::
https://www.facebook.com/profile.php?id=100083703844110

Rayuwar_Musulunci Addini nasiha ne

30/08/2022

بِسْمِ اللّٰهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِ

29/07/2022

An sahli bn sa'adin Allah yakara masa yarda Hakika manzon Allah( s a w) yafadawa aliy Allah yakara masa yarda::
Narantse da Allah, Allah yashiryar da mutun daya saboda kai shiyafima alkhairi samada abaka jajayen rakuma::

(bukari da muslim)

::Rayuwar musulunci::

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Kano