Falgore Anas

Falgore Anas

Share

14/12/2024

I gained 316 followers, created 26 posts and received 87 reactions in the past 90 days! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. 🙏🤗🎉

03/12/2024

WATA SABUWA: Mijin Dazai Aureta Ya Fasa Saboda Comment Din Ta A Facebook

Wani saurayin da aka samusu rana da wacce zai aura. Ya fasa auren mako guda a daura musu auren saboda sharhin data yi a shafin Facebook.

Budurwar tasa ta shiga wani shafi ne da aka nemi jin ra'ayin mata ko zasu iya cin amanar mazansu akan naira miliyan 1? A yayin ta rubuta koment tace," Sosai kuwa zan iya cin amanar mijina. Miliyan 1 na naira fa ba karamin kudi bane".

Wannan ra'ayin nata ya jawo mata bakin cikin dana sani bayan wani da yasanta yake abota da wanda zai aureta yayi tagging dinsa a koment din nata. Wanda hakan ya kawo karshen shirinsa na aurenta.

Wannan lamarin daya dace mata su dauki darasi akansa na yadda suke kuskuren wajen rubuta wasu abubuwan da zai iya jawo musu yin da sun sani.

30/11/2024

😅😅😅😅

Want your business to be the top-listed Grocery Store in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Zooroad
Kano