Nasiru Rabiu Tubless
Part One Abu mafi taɓa zuciya a Hirar shi ne yadda Chairman Dukkal Khairi ya tallafa wa mata 7 masu ƙananan sana’o’i da namiji guda 1, Jari, inda kowanne ya samu naira ₦100,000 domin kara bunƙasa kasuwancinsa.
Mun yi hira ta musamman da Alhaji Adamu, Chairman na Dokkal Khairu ɗaya daga cikin fitattun ’yan kasuwar Gold a Najeriya.
Sun bayyana mana irin sana’o’in da suke yi, da kuma yadda wannan tallafi zai sauya rayuwarsu, ya ba su sabon fata da ƙarfin guiwa.
Labari ne mai cike da darasi, haƙuri da ikon Allah: daga sayar da apple a bakin t**i zuwa zama babban ɗan kasuwar Gold, tare da samar da ayyukan yi ga fiye da mutane 1,000, maza da mata, Alhamdulillah.
Ku kasance tare da mu domin cikakken shiri a cikin Rayuwata Talk Show, 📺 shirin da Tubless Media Concepts ke ɗaukar nauyi, Rayuwa labari ce, kuma kowanne labari yana da darasi.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Telephone
Address
Zoo Road, Kano
Kano