GIDAN MATS
16/04/2026
True Live Story....
Akwai Wani Abokin Mu Da Yake Yawan Harkar Neman Mata Saboda Yana Samun Kuɗi. Tunda Ya Haɗu Da Wata Yarinya Kyakkyawa Ya Kawo Ta Shagonsa Sukayi Alfasha Ya Ɗauki Dubu Goma Ya Bata Shikenan Ta Samu Wajen Zuwa.
Tun Yana Kiranta Yace Yau Tazo Har Sai Da Takai Ta Kawo Yana Dawowa Daga Kasuwa Bayan Magariba Sai Ya Tarar Da Ita Zaune Ƙofar Shagonsa Tana Jiranshi, Mafiya Yawan Mu Da Muke Komawa Gida Da Wuri Muna Ganinta Wani Lokacin Zaune Tana Danna Waya Cikin Liƙab Har Sai Ya Dawo Suyi Abinda Zasuyi Ya Sallameta Ta Tafi Gida.
Lamarin Allah Da Girma Yake, Kwatsam Sai Jiya Tazo Allah Da Ikonsa Shi Kuma Saboda Yawan Zuwanta Har Ya Fara Gajiya Da Ɗebo Ruwa A Rijiyarta. Sai Ya Zaunar Da Ita A Ƙofar Shago Yake Tambayarta Dan Allah Fateema Me Yasa K**e Yawan Zuwa Wajena Ko A Waya Bakya Sanar Dani Zaki Zo Sai Dai Na Ganki Kwatsam Gaskiya Bana Jinɗaɗin Haka. Yanata Faɗa Tana Bashi Haƙuri.
Kwatsam Yarinya Ta Fashe Masa Da Kuka Tare Da Yimasa Bayanin Cewa Bazaka Gane Bane, Amma Dan Allah Yau Idan Da Hali Kazo Gidanmu Mana Sai Kaga Dalili, Yau Da Safe Mukayi Magana Dashi Nace Masa Yaje, Yanzu Da Daddare Yaje Ya Dawo Yake Bani Labarin Cewa. Lallai Dole Wasu Yaran Suke Zina Domin Ya Gansu Cikin Tsanani Na Talauci Da Rashin Wadataccen Abinci Tare Da Rashin Zuwa Makaranta Arabic Da Boko.
Ya Tambayi Mahaifinsu Mahaifiyar Tace Masa Matansa Uku, Kuma Kowacce Tanada Yaya Sunkai Takwas Babu Ruwansa Kawai Shi Buƙatarshi Yazo Ya Kwana Da Safe Ya Basu Dubu Biyu Kudin Abinci Tun Safe Har Dare. Sana'ar Dako Yake A Singer Market. Ƙarshe Dai Bai Baro Gidan Su Yarinyar Nan Ba Sai Da Ya Siya Musu Buhun Shinkafa Sannan Ya Tambayi Sana'ar Da Zasuyi Yayi Alƙawarin Basu Jari Insha Allahu Rabbi!
Bayan Ya Gama Bani Labarin Duk Jikinshi Yayi Sanyi Yace Wallahi Da Yasan Halin Da Suke Bazai Taɓa Neman Yayi Alfasha Da Ita Ba, B***e Kuma Har Ya Ɗebo Ruwa Acikin Rijiyar.
Yarinyar Nan Tace Masa Wallahi Talaucin Da Suke Ciki Ne Ya Jawo Mata Shiga Halin Da Take Ciki, Amma Indai Ya Taimaka Musu Da Jari Alfarmar Annabi Bazata Sake Aikata Alfasha Ba.
Allah y bamu iKon taimakawa sannn ya hanamu aikata alfasha mu da yayanmu
®
11/04/2026
Kina mace Amma duk rammuranki/breast a kwance sai kace kayan wanki haba wann ai abun takaichi ne maizaisa maigida inya futa wajee yaga wata Mai lammara/breast a tsaye Sha,awaba
Ai dole ayimaki kishiya tun kinzama samaka aiya lammurar/breast kawai ana iya sanina mace Mai tsafata
Amma rammaura sun kwanta sun wani yarab saikace gugar roba mtwww
Kina budurwa Amma lammuranki sun yamutse sunyi tauri saikace goriba Kuma a haka kinajiran mujin aure
Budurwa/uwargida duk wadda tasan tanada matslaar lammurar/breast to tazoo tayimun magana yanzu akwai hadadden magani Wanda zaisa kedan kanki lammuranki su burgeki ballema mai gidai
Ki gyara lammuranki akan kudi kadan komai zai daidaita kiga sunyi bul bul sunciko suntsaya komai yadaidaita akan kudi kadan
Ga Mai bukata tayi magana yanzu ALLAH YAGYARA MANA LAMMURANMU AMENNN
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano