Rasulul A'azam Foundation-RAAF

Rasulul A'azam Foundation-RAAF

Share

Photos from Rasulul A'azam Foundation-RAAF's post 26/04/2026

Kai tsaye daga wajen saukar Al-qur'ani mai girma da yake gudana a madarasatu ulumil Ja'afariyya dake yankin kwangila, ƙaramar hukumar Sabon Gari Zaria jihar Kaduna Nigeria.

Tare da mailana Sautush Shi'a Sheikh Bashir Lawal Kano (h). Yau Lahadi 26-04-2026

Photos from Rasulul A'azam Foundation-RAAF's post 14/04/2026

"....Sayyidul Ka'id yake cewa kar kuyi sakaci da al'amarin Ghadir, Saboda Mantawa da Lamarin Ghadir Shi ne ya Haifar da Karbala....."

Sheikh Bashir Lawal

Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address


Danbare Layout, Opp Bayero University New Site, Gwarzo Road
Kano