USAMA DATA SHARE
EID MUBARAK USAMA DATA
25/05/2026
🕋 Ka yi tanadi domin Ranar Arafah 🤲
Duk wasu buƙata'u da kake nema a wurin Allah, ka yi ƙoƙari ka rubuta su a takarda domin kada ka manta. ✍️
A ranar Arafah, ka miƙa “proposal” ɗinka gaba ɗaya ga Allah cikin tawakkali da cikakken yaƙini. Ka kyautata zato ga Allah cewa Shi kaɗai ne Mai ikon biya maka dukkan buƙatunka. 🤍
Ka ba Allah total submission na miƙa wuya, ka roƙe Shi da zuciya mai tsarki da yakini.
Wallahi, za ka sha mamakin yadda Allah yake buɗe ƙofofin rahama, amsa addu’a, da sauya rayuwa cikin lokaci kaɗan. ✨
Allah Ya sa mu dace da alherin Ranar Arafah. 🤲
16/05/2026
ما شاء الله، يا عائلتي، أنا فخور بكم جدًا، أسأل الله أن يوفقكم ويتقدم بكم في جميع أموركم.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Tudun Yola
Kano