Hausalish

Hausalish

Share

31/08/2025

Allah sa muga Annabi Muhammadu

31/08/2025

Ku duba yadda da aka jajirce wajen doka a kasar nan, a shekarar 1975 an k**a wani alkali akan ya karbi cin hancin naira ashirin.

Amma yanzu sai kaji wani ya saci daloli, wani ya saci bilyoyi sai dai ta faru a labarai ta kare a labarai ba wani kwakwaran mataki da ake dauka, hasalima saidai ayi ja ya dauko ja ya dauke

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Zoo Road
Kano