Murya dub studio

Murya dub studio

Share

Photos from Murya dub studio's post 02/04/2022

BREAKING NEWS

01/04/2022

BREAKING NEWS.

RAHOTANNI daga murya dub studio
* Majalisar wakilan najeriya zata tafi zajin aiki
Majalisar wakilan ta ce sai gwamnati da hukumomin tsaro sun bata gamsassun hujjojin Kan abin da yasa a ke hana kawo karshen zubar jini da cin mutunci jama'ar da ake yi a najeriya
Me zakuce akan wannan matakin da majalisa ke Shirin dauka
* Masarautar kano
Me martaba sarkin kano alhji aminu ado bayaro ya halarci bude karatun al'qur'ani me girma Wanda sheikh Qaribullah nisir kabara ya ke gudanawa a gidan sarki duk shekara a watan Ramadan.
Allah yasa mu shiga wannan wata me al'barka ya kuma kar6i ibadun mu da zamu gudanar sanan ya samuna cikin bayin da za'a ita a ciki amin.
* A jiya ne Maryam abatcha matar margayi tsohon shugaban kasa na mulkilin soja janar
sani abatcha ta cika shekaru 75 a duniya
Wanna fata ku keyi mata
Anan muka kawo karshen rahotanni mu na yau
A madadin kowa da kowa nake cewa kuhuta lpy
dub studio

Want your business to be the top-listed Business in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Kano
MURYA