Gawuna Reporters
Kwankwaso Ko Dabino Baya Bayàřwa Amma Jama’a Kamár Sa Cinýeshi A Kasuwar Kwari,Wannan Shine Gwamna Mai Jama’a Bamai Jiniya Ba.
28/04/2026
Kwamitin Gawunan Kwankwaso Project karkashin jagorancin Shugaban Kwamitin, Hon. Muhammad Badaru Umar Ungogo, ya kai ziyarar ban girma ta musamman ga jigo cikin Jam'iyyar ADC amatakin jihar Kano, Sheikh Malam Ibrahim Khalil, a ofishin sa dake Cibiyar Majalisar Malamai ta jihar Kano dake Gyadi-Gyadi, Court road, Kano.
Ziyarar wadda ta gudana cikin yanayin girmamawa da k'arin fahimtar juna, inda aka tattauna muhimman batutuwa da s**a shafi cigaban al’umma da k'arin karfafa zumunci tare da jaddada buk'atar dad'in had'in kai domin cimma nasarori masu dorewa.
Ajawabin sa Malam Khalil ya bayyana irin zumunci da yadda aka taho tun abaya tsakanin sa da Dr. Nasiru Yusuf Gawuna cikin mu'amalar siyasa ta mutuntaka da girmamawa, inda daga k'arshe ya rufe taro da addu'ar fatan alkairi gami da fatan Allah Ya kawowa k'asar ingantaccen zaman lafiya da yalwar arzi'ki.
Abubakar Musa DK
Media Aide to H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna.
Litinin 27/Afrilu/2026.
27/04/2026
Mai Girma Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano His Excellency Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, Ya Kai Ziyarar Dubiyar Rashin Lafiya Gidan Alhaji. Salisu Sambajo a Unguwar sani mai nagge Dake Karamar Hukumar Gwale.
Dr. Gawuna Ya yi addu'ar fatan Allah Ya bashi lafiya.
Gawuna💯✌️
26/04/2027
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the organization
Telephone
Website
Address
Zoo Road
Kano