Health is wealth

Health is wealth

Share

22/12/2025

Gwajin kwayoyin halitta na maza

Photos from Health is wealth's post 22/12/2025

*Wayan nan product din guda 2 hajiyata su Zaki amfani dasu ,*

Body scrub
Eliza Gold body cream

Shi body scrub za ai scrubbing jiki ashiga ayi wanka Kamar dai yadda ake amfani dashi ,

```Shikuma Eliza Gold body cream , Night using ne bayan anyi wankan dare da scrub sekishafe duk ilahirin jikinki dashi ki kwanta kiyi baccinki abunki😁😁😁😁

Nabaki 3days kawai za'abfara tambayarki mene sirrin ne Naga kwana 2 wani kyau kkeyi 😀🥰💃💃💃💃💃

``` So price dinshi

Scrub 10.k
Eliza 5.k

07069600052 ...📞

*Complete 15.k 🤌*

18/12/2025

Muwasa kwakwalwa ku a ganinku wane Suna yakamata asawa wannan kogin bara muga masu nazari 😂😂😂😂

17/12/2025

*DALILIN DAYASA MATA SUKAFI KARFIN MAZA*

https://chat.whatsapp.com/DsiaqzOPlfT66IAL8iZiqo?mode=ems_copy_c

Abinda yasa kake tsammanin cewa mace tafi karfin namiji a eyane shine shi namiji lokaci guda shaawarshi take tashi take kaiwa kololuwa kuma kowa yasan cewa kaiwar shaawa kokoluwa shine yake kusanta mutum da gamsuwa
Ita kuma mace shaawarta tana tashi a hankali ahankali ne takan dau lokaci batakai kololuwaba amma idan takai kokoluwa itama tazo kusa da gamsuwa

```Wannnan shine dalilin da yasa hatta a addinance aka horemu da farayin wasa kafin eyane saboda wannan wasa shine zai luguiguita wannna macen har shaawarta takai kokoluwa yayinda shaawarta takai kokoluwa to kaga anzo daya kenan idan aka fara eyane koda baa gamsu tareba zai zama babu tazarar lokaci mai tsayi a tsakani hakan zaisa yazama ba cuta ba cutarwa```

_Sannan kaiwa minti 30 bashine abinda ake bukataba a eyane abinda ake bukata shine samun gamsuwa koda kuwa minti 10 ne_

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Ibo Road By Mrket Sabongari Market
Kano
702101