Atiku Support Organisation-ASO Kano
12/05/2022
Sanar Ta Musamman
Alhaji Atiku Abubakar ya kori mai kula da shafukan sada zumuntar sa biyo bayan wani rubutu da ya yi batare da izinin saba, bakuma tare da izinin ofishin dake kula da watsa labaran sa ba.
Kamar yadda aka sani, Alhaji Atiku Abubakar ya rubuta a shafinsa na Instagram, Twitter da Facebook cewa duk wani rubutu da ba’a ga A.A a karshen saba, to ba daga gurinsa ya fito ba. Daga gurin ma’aikatan sa ne, masu kula da kafofin sadar wa.
A karshe Alhaji Atiku Abubakar yana bada hakuri akan wannan rubutun da ma’aikacin sa yayi.
20/03/2022
Three Days To Go!!!
17/03/2022
Kungiyar Yan kasuwa da s**a fito daga Arewa maso gabas sun siyama Alh. Atiku Abubakar dakardar Shedar zama daya daga cikin yan takarkari na jam'iyyarmu mai albarka ta PDP.
Alh. Atiku Abubakar dai ya kasance dan takara na farko daya fara siyan takardar shedar zama dan takara a Nigeria.
Insh Allahu yadda ya zama na farko wajen siyan wannan takadda, haka zai zama na farko wajen lashe zaben game gari a fadi Nigeria.
*O
02/02/2022
On behalf of Kano State Chapter of Atiku Support Organization (A*O), we wish the Director General A*O Alhaji Abubakar Kabir Babawo a very Happy Birthday. We wish you happiness, joy, and many more years of good health. Wishing you many happy returns.
Signed: Hon. Abdulkadir Ayuba
Publicity Secretary
February 2nd 2022
20/01/2022
Innalillahi wa inna ilayh raji'un.
I received the news of the gruesome murder of 5 year-old Hanifa Abdullahi, who was killed after spending 47 days in captivity.
This is an inhuman and barbaric act. I cannot contemplate how a sane person would separate a little girl from her parents and subsequently kill her.
I extend my heartfelt condolences to the family of the victim.
I also call on the concerned authorities to ensure the arrest of the perpetrators of this heinous act and make them face the full wrath of the law.
Atiku Abubakar
27/12/2021
Taron Karawa Juna Sani daya gabata jiya wanda A*O Kano State - Dala Local Government Chapter S**a Gabatar.
Signed:
Hon. Abdulkadir Ayuba
Publicity Secretary
December 27th 2021
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano