Gwani Abu Sumayyah Kabiru Said R/lemo

Gwani Abu Sumayyah Kabiru Said R/lemo

Share

21/01/2026

Allah Ya Jiqan Shi Ya sa Aljanna ce makomar sa da Mu ga baki daya

Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!
Mun samu labarin rasuwar Shaykh Habibu Yahya Karau bayan jinya da ya yi fama da ita.
Muna mika ta'aziyyar mu zuwa ga iyalansa, da yayansa da almajiransa da sauran yan'uwansa.
Ta'aziyya ta musamman zuwa ga shugaba Shaykh Abdullahi Bala Lau da sauran malamai wanda wannan rasuwar ta shafe su, tare da addu'ar Allah Ya sanya Aljannah ce makomarsa tare da sauran iyayenmu da malamanmu da zurriyyarmu.

21/01/2026

๐‘๐š๐ข ๐๐š๐ค๐จ๐ง ๐ƒ๐ฎ๐ง๐ข๐ฒ๐š
Na samu tabbacin cikawarsa daga iyalansa da kuma Sheikh Yakubu Musa.
Zuwan sa na ฦ™arshe a Sokoto ya zo gidana tare da iyalansa inda muka jaddada daษ—aษ—ษ—en zumunci da ฦ™aunar da ke tsakaninmu.
Birnin Sokoto ba ya mantawa da gudunmawarsa tun daga shugabancin Majalisar Malaman JIBWIS ta Sokoto da ya yi har zuwa tafsirin watan azumi da ya yi na wasu shekaru daga baya.
Tabbas, rayuwa irin ta Sheikh Habib ฦ˜aura abin shawa ce ga mumini, domin ta yi tsayi, ta yi kyau, ta yi albarka.
Allah ya gafarta masa, ya kyauta makwancinsa ya jiษ“inci iyalansa, ya sa aljanna ce mahaษ—armu da shi.
๐‘ฐ๐’๐’๐’‚ ๐’๐’Š๐’๐’๐’‚๐’‰๐’Š ๐’˜๐’‚ ๐’Š๐’๐’๐’‚ ๐’Š๐’๐’‚๐’Š๐’‰๐’Š ๐’“๐’‚๐’‹๐’Š'๐’–๐’

17/01/2026

Daga Cikin Lokutanda Ake Son Yawaita Istigfari Akwai Farkon Yini, Da Kuma KarshenSa.
Dr. Bashir Aliyu Umar (Hafizahullahu)

Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Dan Romi, Rijiyar Lemo
Kano