Smart Halifax
26/07/2024
muna goyon bayan wannan zanga-zanga ne har sai gwamnatin kasar ta dauki mataki kan kisan da ake yiwa 'yan Arewa, da kuma magance tsadar kayan abinci da sauran kayan masarufi".
kiranmu ga gwamnatin tarayya da ta ji tausayin talakawa tare da daukar matakan gaggawa wajen saukaka wahalhalun da muke fama dasu.
Daga karshe muna bukatar gwamnati da ta dauki matakai masu inganci wajen magance matsalolin tsaro da s**a addabi yankin Arewa, tare da tabbatar da cewa kayan abinci da sauran kayayyakin more rayuwa sun zama masu araha ga kowa da kowa.
GRMF
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano