Darul Muhadditheen tv
09/06/2025
Daurah! Daurah!! Daurah!!!
Telegram Channel:
https://t.me/ZaurenShkabufauzan
Kwamitin gudanar da Daurah na Sheikh Abu Fauzan na farin cikin sanar da daliban ilimi maza da mata Daurah ta kwana (5)da za a gabatar kamar haka.
ππππππππππππππ
Za a gabatar da ita a tsawon kwana 5. Daga Ranar Laraba 11- June 2025 zuwa 15th - June 2025
Za a gabatar da ita a masallacin Ubayyu bn Ka'ab dake kan titin UDB road(Titin da ke jikin Sufi Mart) Tarauni, kano.
Lokaci:
Laraba 8:30am- 12:30pm
Alhamis 8:30am- 12:30pm
Juma'a 8:30am - 12:00pm
Asabar 8: 30am - 2:00pm
Lahadi 8: 30am - 2:00 pm
Malami Mai Gabatarwa: Sheikh Abu Fauzan kamil Muhammad
Littafin da za a sauke in sha Allah
π
01)Fiqhul Islamee juzu'i na 3
2) Shuzhurum minaz Zhahab (Nahwu)
3) Nukhbatul Fikar (MusΙalahul Hadeeth)
Idan lokaci ya bada haΙin kai za a Ζara da Nazamin Nukhbatul Fikar
4. Qasabus Sukar (MusΙalahul Hadeeth)
Kudin littafai
: 3000
Kudin Rijista : 1500
Kudin Rijista kawai za ka biya in ka/ki na da littafai.
π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³π³
Masu sha'awar shiga za su iya tura kudinsu na Rijista da littafai ta account kamar haka:
Accnt no. : 8066989773
Bank: opay
Acc name: Ammar Isa nuhu
Wanda ya tura kudi ya tura shedar biya (receipt) ta WhatsApp ta wannan lambar 09136371888
Za ku iya yin Rijista ranar fara Daurar a harabar masallacin.
Domin karin bayani a tuntubi daya daga cikin wadannan lambobi kamar haka:
08066989773
09023796362
10/08/2024
BADA SANARWAR NADIN SABON BABBAN SAKATARE DA MA'AJIN KUNGIYAR JIBWIS RESHEN JIHAR KANO
Daga Admin Sakatare,
JIBWIS reshen Jihar Kano
Kungiyar JIBWIS ta kasa reshen Jihar Kano na sanar da masoya da sauran al'umma cewa a sakamakon zaman taron Caucus da ta gudanar a yau Asabar 10/08/2024 ta yi itifaΖi tare da zabar sabon babban sakatare da ma'ajinta kamar haka:-
Sheikh Yakubu Musa Yakubu - Sabon Babban sakataren kungiyar Izala
Sheikh Muhammad Sani Usman Gobirawa - Sabon Ma'ajin kungiya
Wadannan sabbin naΙe-naΙe na zuwa ne bayan babban rashi da muka yi na Mallam Hassan Bunyaminu Mandawari (tsohon babban sakatare) da Alh Musa Abdullahi Fari (tsohon ma'aji) wadanda Allah ya yi wa rasuwa a wasu 'yan watanni da s**a gabata.
A karshe muna addu'ar Allah SWT ya gafarta musu, ya kyauta makwantansu.
Su kuma sabbin shugabanni Allah ya shiga cikin lamarinsu, ya tayasu riko, ameen.
Yadda Sayyadina Umar Ya Bawa Harkar Noma Muhimmanci
~Sheik Prof. Abdullahi Sale Pakistan
Idan muka rike harkar Noma kadai ya isa yasa mu fita daga halin da muke ciki.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the place of worship
Telephone
Website
Address
Hotoro
Kano