Official_Mainumfashi

Official_Mainumfashi

Share

WATA SHIDA SEASON 2 EPISODE 9 - Muryar Hausa Tv 03/12/2025

Yanzu Haka Mun Saki Wata Shida Season 2 Episode 9 A YouTube Channel Dinmu Muryar Hausa Tv
Wata Shida Yazo Da Sabon Salo irin wannan kuke bukata batare da nuna wasu salo da baku bukata ba wannan episode din tsantsar soyayyace zallah Babu Kidnappers Yanzu haka Zara Ta Fara Kishi Akan Dahiru Saboda Ya Fara soyayya Da Wata

Zaku iya kallo ta wannan link din Dake kasa ko ku Danna kan hoton ko kuje YouTube channel kuyi search domin kallo kai tsaye

WATA SHIDA SEASON 2 EPISODE 9 - Muryar Hausa Tv 📍 Tuntuɓa da Karin BayaniDaga Kamfanin Al Hayat International, Goron Dutse Kano.Za ku iya samun mu a:Kwanar Kasuwa, Office ɗinmu mai Lamba 14, Al-Wabil Hous...

WATA SHIDA SEASON 2 EPISODE 7 - Muryar Hausa Tv 21/11/2025

📌 Wata Shida Season 2 Episode 7 Ta Fito!

A wannan sabon episode ɗin, Zarah da Dahiru suna cigaba da fuskantar rikice-rikicen auren da aka tura su ciki ba tare da yardarsu ba.
Amma sabon hatsaniya ta taso daga wani bangare dabam wanda ya nuna jarumta, tsoro, da yadda mutum zai iya kare kansa idan ya shiga matsala.

Wannan episode ɗin ta nuna:
✨ Sirrin auren b’ogi
✨ Yadda ake fuskantar kalubale cikin dabara
✨ Jarumtar mutum wajen kare kansa
✨ Sabbin abubuwa da zasu girgiza rayuwar Zarah da Dahiru

Ku kalli cikakken episode ɗin nan👇
🔗 [ https://youtu.be/b5FtHyDCwgI?si=heAnT3PyDyJDD-Bz ]

Ko ku shiga YouTube ku yi search:
🔍 Muryar Hausa TV – Wata Shida Season 2 Episode 7

Ku kalla, ku yi like, ku yi comment ku kuma raba don sauran su gani! 🙌📺🔥

WATA SHIDA SEASON 2 EPISODE 7 - Muryar Hausa Tv WATA SHIDA SEASON 2 EPISODE 7📍 Tuntuɓe Mu domin Karin BayaniDaga Kamfanin Al Hayat International, Goron Dutse Kano.Za ku iya samun mu a:Kwanar Kasuwa, Ofis ...

Want your establishment to be the top-listed Arts & Entertainment in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Culinary Team

Attire

Website

Address


Kano