Icezkid backup

Icezkid backup

Share

Photos from Icezkid backup's post 05/02/2023

Shiri na Musamman !!!

A yau Lahadi 5th Feb. 2023 insha Allahu muna tafe da tattaunawa ta musamman kai tsaye da dan takarar shugabancin kasar nan a karkshin inuwar jam'iyyar NNPP, His excellency Engineer Dr. Rabiu Musa Kwankwaso.

Wannan tattaunawa zata zo muku da karfe 10pm zuwa 12am na dare insha Allah daga tashar Arewa Radio 93.1fm.

Ku kasance da mu....
Salisu Yahaya Hotoro
Kwankwasiyya reporters

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano
1930