Sharhi
06/07/2026
"Babban Gadon da Marigayi Buhari Ya Bari Shine Zuba Jari a Ilimi" — Aisha Buhari
Tsohuwar Uwargidan Shugaban Ƙasa, Aisha Buhari, ta bayyana cewa babban gadon da marigayi tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, ya bari shine zuba jari a fannin ilimi.
A cewarta, Marigayi Buhari ya ba ilimi muhimmanci a lokacin mulkinsa, inda ya aiwatar da manufofi da shirye-shiryen da s**a yi niyyar inganta ilimi da bunƙasa damar samun ilimi ga 'yan Najeriya.
Ta ce wannan ne zai ci gaba da kasancewa ɗaya daga cikin manyan abubuwan da za a riƙa tunawa da shi a tarihin ƙasarnan.
MIKIYA
03/07/2026
"Naji wani yana ta zagina na, to nidai duk wanda naji yana zagina bana jin haushi saboda kowa yana bada abinda yake dashi ne.
Duk wanda yake zagina kuce masa yana yi ina jin dadi, saboda gwara yai zagin shine yake k**a dashi
Inji Prof Mansur Isa Yelwa ga Sheikh Abulfatahi Bauchi
02/07/2026
Ita Mutuwa Tana Kan Kowa, Kuma Kowa Da Lokacinsa, Amma Duk Masu Nema Na Da Sharri, Allah Ya Mayar Da Sharrin Kansu, Domin Ban Ci Kayan Kowa Ba, Inji Maisana'a
01/07/2026
Malaman Arewacin Nigeria kuna cutar mu walla, kullum kuna nuna mana larabawa sun fimu daraja sai muyi abu kuce laifi ne bayan kunsan Larabawa na yin wannan laifin.
Kuna kuce Annabi yace mmusulmi dan uwan musulmi ne amma kullum, idan munyi abu gani kuke laifi ne in laarabawa s**ai kuma ya zama dai dai
Sakon Soja Boy ga malaman Nigeria
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
No. 12 Zoo Road Kano
Kano
700214