Bayin_Allah_Masu_Daraja

Bayin_Allah_Masu_Daraja

Share

16/07/2024

π€π‹π‹π€π‡π”πŒπŒπ€ π€πŒπ„π„π π€πŒπ„π„π π˜π€ π‘π€πππˆ Bayin_Allah_Masu_Daraja

26/08/2023

ππ€π’πˆπ‡π€ πŒπ€πˆ πŠπ–π€ππ“π€π‘ 𝐃𝐀 π‡π€ππŠπ€π‹πˆ *πŠπ€π‘πŠπ€ πƒπ€πŒπ”πŸ€¦β€β™‚οΈ πƒπŽπŒπˆπ πŒπ€πˆ π˜πˆπ–π€ π€ππˆππƒπ€ 𝐀𝐋𝐋𝐀𝐇 π˜π€ 𝐀𝐉𝐄 πŒπ€πŠπ€ 𝐀𝐍𝐀𝐍 𝐆𝐀𝐁𝐀 𝐍𝐀 π€π‘π™π”ππˆ 𝐃𝐀 π…π€π‘πˆπ π‚πˆπŠπˆ 𝐃𝐀 𝐍𝐈,𝐈𝐌𝐎𝐌𝐈 πŠπ€π‹π€ πŠπ€π‹π€ π˜π€π…πˆ π€ππˆππƒπ€ π˜π€ππ€π’π” 𝐀 π˜π€ππ™π”

πŠπ€πˆ πƒπ€πˆ πŠπ€π‚πˆ 𝐆𝐀𝐁𝐀 πƒπ€π˜πˆπ 𝐀𝐃𝐃𝐔,𝐀 π€πŠπŽπƒπ€ π˜π€π”π’π‡π„ πˆππ’π‡π€ 𝐀𝐋𝐋𝐀𝐇𝐔 π™π€πŠπ€π˜πˆ 𝐍𝐀𝐒𝐀𝐑𝐀 𝐀 π‘π€π˜π”π–π€π‘πŠπ€ πŠπ”πŒπ€ 𝐒𝐀𝐍𝐍𝐀𝐍 π‘π€π˜π”π–π€π‘πŠπ€ π™π€π“π€π˜πˆ πŠπ˜π€π” πŒπ”π“π”ππ€ Bayin_Allah_Masu_Daraja βœοΈπŸ™

02/04/2023

Bayin_allah_Masu_Daraja βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“
Gawata Babbar Addu,a Wacca idan Mutum yayawaita Karantata Zedinga Cigabaβœ“βœ“βœ“ Aharkokinsa in sha Allah in so Samune A inda Kayi Sahur Kafin Katashi Se Kakarantata Sau 7 Adaure Ayi sharing

15/03/2023

π”Έπ•”π•šπ•œπ•šπ•Ÿ π•Šπ•¦π•Ÿπ•’π•ͺπ•–π•Ÿ 𝔸𝕝𝕝𝕒𝕙 𝔾𝕦𝕕𝕒(99) ℝ𝕦𝕓𝕦π•₯𝕒 𝔻𝕒π•ͺ𝕒(1)
π”»π• π•žπ•šπ•Ÿ π”Ύπ•šπ•£π•žπ•’π•Ÿ π•Šπ•’

02/03/2023

A DUNIYA MUTANE IRI 4 NE.

*1. Wani yana bin Allah, kuma yana cikin jin dadi. Somin tabine aka bashi.

*2. Wani yana bin Allah amma kuma yana cikin wahala. Wannan jarrabawa ce.

*3. Wani baya bin Allah kuma yana cikin wahala. Wa'azi duniya takeyi masa.

*4.wani yana cikin sabon Allah dumu dumu amma kuma yana walwala da jin dadi. Wannan duniya ta masa daurin talala kenan.

Yiqoqari ka kasance mai bin Allah kafun mutuwa ta riskeka rayuwa batada tabbasπŸ‘Œ

Ya Allah yasa mucika da i,mani Dan Darajan annabi Muhammad S.A.W
Allah yasa mudace BBayin_Allah_Masu_Daraja

27/11/2022

*_TUNATARWA GA BAYIN ALLAH_

____ Bayin_Allah_Masu_Daraja ____

Akan Muhimmancin Sallar Asubah Akan Lokacinta

Bacci 😴 Amsawar Zuciyane. itakuma
Sallah Amsawar kiran Ubangiji ne.

Shi Bacci😴 mutuwane☠️.
Sallah kuwa Rayuwace.πŸ€—

Shi Bacci😴 hutune na Gangar jiki.
Sallah kuwa hutune na Ruhi.

Shi Bacci😴 da Mumini da Kafiri duk Suna yinsa Sallah kuwa Mumini ne kadai yake yinta. Musaman Sallar Asubah

Masu Tashi Lokacin hudowar Al,fijir Sun Rabauta, Fuskarsu kuma ta haskaka goshinsu kuma shima yayi haske da kyalli,Lokacinsu kuma yayi Albarka.

Yakai Ɗan Uwa/ Ζ³ar uwa Idan kana Cikin Masuyin Sallar Asubah Akan Lokaci To kagodewa Allah DayazaΙ“eka

idan kuma baka cikinsu to KaroΖ™i Allah yasakaka acikinsu Domin Kadinga Samun Al,kairanta

Menene yafi Alfijir kyau?
Farillarsa (Sallar Asuba) zata sakaka acikin kulawar Ubangiji da kariyarsa,

Sunnarsa: (Raka'ataylfajri) itace tafi Duniya🌍 da abinda yake cikinta.

Sallarsa (kamar yadda Malaman tafsiri s**a fassara wannan aya ta 78 Suratul - Isra'i ΩˆΩ‚Ψ±Ψ’Ω† الفجر ana nufin Sallar Asubahi).

Ita Sallar Asubahi Mala'iku masu duty safe da masu duty dare duka suna halartota. (Domin alokacin suke handing over na duty su acikin wannan Duniya tamu).

Ya kai Dan uwa/Yar uwa Mai girma kasani cewa : Duk wanda yarayu akan wani aiki to akansa zai mutu, wanda kuma yamutu akan wani aiki to akansa za'a tashe shi.

Idan kakaranta wannan SaΖ™o kuma kayi aiki Dashi to kasami Ladan aikin ka idan kuma katurawa wasu suma s**ayi aiki dashi to Ladanka zai nunku awurin Allah S W A

Kada kaboye Ilimi, Kabayyana shi zaka sami Kyakkyawan Sakamako

Kuyi Murna yaku masu Sallar Asubahi Acikin Lokacin ta kuma acikin Jam'i

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Ɗan Kunkuru
Kano