Imam Sheikh Dayyib Dan Almajir RTA.
03/04/2026
Alhamdulillahi
JUMAA Mubarak.
Allah yabarmu da Annabi saw
03_04_2026
Aiyukan Alkairi da mutum yakeyi acikin Ramadan har bayansa karya tsaya Shine Alamun Allah yakarbi ibadunmu da makai acikin Ramadan..
03_04_2026
03/04/2026
Alhamdulillahi munsauka gida kano Nigeria jiya Alhamis 02_04_2026. bayan kwashe sati uku agarin makkah da madina wajan ziyarar Annabi saw dayin aikin umra Allah yakarbamana yakuma kiramu aikin Hajji Alfarmar Annabi saw.
27/03/2026
JUMA'A MUBARAK DAGA BIRNIN MAKKAH MASJIDIL HARAM.
SAYYADI ALH MUKTAR ALLAH YAKARBI ZIYARA.
27_03_2026.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
Kano