sunusi_umar_official

sunusi_umar_official

Share

Bidiyo da hotunan Jaruma Laila ta cikin shirin Labarina yayin da ta yi aure 29/11/2021

Bidiyo da hotunan Jaruma Laila ta cikin shirin Labarina yayin da ta yi aure Labari da ke bayyana da dumi-duminsa a safiyar Asabar din nan shine na auren jarumar shiri mai dogon zango na Labarina.Malam Aminu Saira ne ya sanar a shafinsa.

Wani ɗan fashi mai hatsari da ake nema ruwa a jallo ya shiga hannu a jihar Kano 28/11/2021

Wani ɗan fashi mai hatsari da ake nema ruwa a jallo ya shiga hannu a jihar Kano Gwarazan jami'an yan sanda sun samu nasarar damke wani ɗan fashi mai mugun hatsari da aka jima ana nema ruwa a jallo a jihar Kano, ɗan fashin dan shekara 18.

Jami'an tsaro sun titsiye 'yan bindigan da s**a je b***e gidan yarin Jos a ciki 28/11/2021

Jami'an tsaro sun titsiye 'yan bindigan da s**a je b***e gidan yarin Jos a ciki Jami'an tsaro sun ritsa da miyagun 'yan bindiga a cikin gidan gyaran halin Jos. 'Yan bindigan masu yawa sun kai farmaki gidan inda s**a yi yunkurin b***e shi.

Want your business to be the top-listed Shop in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Damagari
Kano