Gwale LGA Development Association
14/11/2025
TIRƘASHI: Da Alamu Daraja Da Martabar Sojojin Nijeriya Yadawo Musu Sanadiyyar Takardama Da Sojan Ruwa Yayi Da Ministan Abuja Wike, A Yammacin jiya Alhamis Wani Jami'in Ƙulada Da Hanya Wato VIO Yayiwa Wani Soja Rashin Kunya A Jihar Fatakwal, Nan Take Sojan Ya Daga Wannan Jami i Yayita Bugawa Da Kasa Tare da Yayyaga Masa Riga A Bainar Mutane, Jama a Na Kallo Amma An Rasa Mai Kwatonsa"
Labari Da Gaskiya ✍️.
11/10/2025
SABON BUHARI: Wannan shi ne sabon Buhari! Ku karyata idan kuna da hujja - amma ku fada mana dalilin da yasa manyan ‘yan siyasa kamar Peter Obi, Atiku da ma shugaban APC da karin wasu da dama s**a ziyarci Professor Isa Ali Pantami cikin kwanaki 30 da s**a wuce.
Ko dai shine sabon Buhari?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
260, Sani Mainagge
Kano