Smart Sadik crypto technology Done
01/04/2026
RENEW HOPE OPPORTUNITY PROJECT MANAGEMENT
wannan sabon tsarin tallafine da gwannatintarayya yabada dama Domin mutane sucike, tallafine za,abaka na 150k
Me bukatar acike masa inbox me
09074050640
coreDAO/ RENEC hausa
Duniyar Crypto Hausa Tv
Duniyar Crypto Hausa Tv
CRYPTO Hausa discuss
SIDRA MINING HAUSA
PI pro Arewa
AREWA CRYPTO NEWS �
Prince Mai nasara crypto
09/07/2025
idan Kai sabon trader's ne katsaya ka saurara Dan ze Maka amfani Kuma
shawara ce kyauta Kuma zanyi misali da kaina lokacin da nafara shigowa crypto nashigo da almost 800 dollars nashiga academy sunkai 3 Amman ba Wanda na maida hankali akai nashiga signal group yakai 5 kowanne s**a bada signal senabi wataran naie TP Amman abun mamaki shine sekaga anje TP ma babu ni yadawo naci SL inata shiga signal kala kala bansan exit ba ballantana entry
a hankali a hankali seda wannan capital din nawa yadawo 0.27 tofah anan nasan harkar Nan seda ilimi nafara shiga YouTube ance zan samu ilimi anan ma senake ganin ana maganar support & resistance can next video naga ana liquidity next naga ana demend and supply bade a jere ba sena fahimci ba wanda zema video from the begining nan akace mun dole fah seka cire kudi nacire kudi dole nashiga academy da aka Fara guiding dina tundaga Kan menene crypto nan nasan cewa abaya hauka nake naje nafuta a duk wani signal group acikin academy akayi guiding dina from the beginning lokacin da nagama Koya aka yaye mu nafara analysis da kaina nayi analysis yakai 5 Kuma wlh 4 naje TP senaga da kudin dana Kona nabiya nashiga academy da kenan yanzu ni billionaires ne yanzu GA ilimin ba capital kalan na baya a hankali Ina Kara neman ilimi seda capital dina yadawo
kaga kenan dole. kanemi ilimi Kuma ilimi dole kacire kudi Facebook da YouTube bazaka taba koyan Crypto yada kake soba matukar ba guiding Dinka akayi step by step ba
thanks
SM Trading Academy 🙏🙏
09/07/2025
YANZU-YANZU: Janar Manaja na Kano Pillars, captain Ahmed Musa, ya bai wa duk ‘yan wasa da jami’an kulob ɗin sabbin motoci kirar Land Cruiser a matsayin kyauta yayin da ya fara aiki a ofishinsa.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Lajawa Street
Kano
700103