Xquisite Drives
14/10/2019
A INA ZAKA SAMU TAKALMIN MAZA TA YANAR GIZO?
Sayi mafi kyawun takalmin maza ta yanar gizo a kantin Fabulous shop facebook.com/fabulousshops
Takalma suna ɗaya daga cikin mahimman kayan ado da kwalliya waɗanda suke fito da matukar kyau da kawa na mutum. Kuna iya samun su cikin salo daban-daban, launuka kala-kala da kuma girma dabam-daban. Idan kuna neman wani abu mai haske da kyau a ƙafafu, zaku iya bincika takalman maza masu inganci anan sannan kuma ga rahusa. Idan zakayi siyayya ta yanar gizo, zai fi kyau kayi siyayya tare da mu don samu gamsuwa.
TAKALMA MASU MATUKAR INGANCI A KANTIN FABULOUS
A Shagonmu , mun tabbatar da takalmin da muke dashi mai inganci ne ne kuma yana dadewa. Zaka iya amfanin da takalmin a sutura kala daban-daban k**ar jeans ko kayan gargajiya, kuma kana iya siyan kayan, akawo makaharinda kake kyauta. Siyan takalman maza a Najeriya yazo da sauqi a kan Shagon sayar da kayan kwalliya na Fabulous Shop wanda yake baku mafi kyawun farashi.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Zoo Road
Kano