APC
05/02/2026
KAI JAMA'AH...
05/02/2026
*WANNAN WACE ERIN MASIFA CE*
Hotuna: Daruruwan magoya baya daga karamar hukumar Dawakin Kudu sun ziyarci jagoran Kwankwasiyya na ƙasa, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso a gidansa dake Millar Road a Kano yau Alhamis.
📸
05/02/2026
DA DUMI-DUMI: Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya gana da ’yan kwangilar da ke aiwatar da ayyuka daban-daban a faɗin Jihar Kano kenan, inda ya ba su umarni karara kan cewa su gaggauta kammala ayyukan da aka ba su akan lokaci.
Gwamnan ya jaddada muhimmancin bin jadawalin lokacin da aka tsara da kiyaye ingancin aiki, da kuma ɗaukar alhaki a kowane mataki.
Haka kuma gwamna Abba, ya tabbatar da ƙudirin gwamnatinsa na aiwatar da manyan ayyukan ci gaba masu tasiri domin amfanin al’ummar jihar Kano.
04/02/2026
Tunda Tinubu ya gane harkar Alhaji Badamasi duk packaging ce da yadda aka rika tsugune-tsugune don a raba tsohuwar alakarsa da minista, yanzu ka gaya min abinda zai hana karbe kujerar Alhaji Badamasi a sakawa T. Gwarzo da ita????
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Dakata
Kano
123456