Matasanmu
04/01/2026
Alhamdulillah...
Kaitsaye Wakilcin Maigirma Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Karamar hukumar Dala Rep Aliyu Sani Madaki Wajen Saukar Karatun Al'kur'ani Maigirma A Fadar Dagachin 'Yanmata Mazabar Gobirawa Karkashin Jagorancin Jagoran Kungiyar Madaki Akida Na Karamar Hukumar Dala Kuma Jagoran Madaki Kawai Na Mazabar Gobirawa Alhaji Usman Muhammad Sa'udin Madaki Inda Aka Bawa Makaranta Tallafin Kudi 50k Don Cigaba Da Gudanarwa
Allah Yasa Al'kur'ani Ya Cecemu .
Sunusi Musa Intaku ✍️
Chairman Madaki Akida Na Karamar Hukumar Dala
02/01/2026
Jagoran Kungiyar Madaki Akida Kuma Jagoran Madaki Kawai Na Mazabar Gobirawa Hon. Usman Muhammad Sa'udin Madaki Na Yiwa Wakilin Dala A Majalisar Kasa Deputy Minority Leader Rep Aliyu Sani Madaki Barka Shiga Sabuwar Shekarar Miladiyya 2026 Muna Addu'a Allah Ya Sanya Wannan Shekara Ta Zamo Shekarar Samun Nassarori Da Albarka.
Sunusi Musa Intaku ✍️
Chairman Madaki Akida Na Karamar Hukumar Dala.
Aliyu Sani Madaki 💪💪💪 Sunusi Musa Intaku Sunusi Salisu Usman Muhammad Umar Mustapha Soja Iliyasu M Musa
20/12/2025
Alhamdulillah...
Yau Asabar 20/12/2025 Yayinda Jagoran Kungiyar Madaki Akida Na Karamar Hukumar Dala Kuma Jagoran Madaki Kawai Na Mazabar Gobirawa Alhaji Usman Muhammad Sa'udin Madaki Da Tawagar Sa S**a Wakilci Maigirma Deputy Minority Leader Rep Aliyu Sani Madaki Wajen Saukar Karatun Al'kur'ani Maigirma Na Makarantar Madarusatul Hisburrahim Islamiyya Dake Mazabar Gobirawa Daiba Yammata Unit Inda Akabawa Wannan Makaranta Tallafin Kudi 50k Don Cigaba Da Gudanarwa.
Sunusi Musa Intaku ...✍️
Shugaban Kungiyar Madaki Akida Na Karamar Hukumar Dala.
Dala sabuwa dala babu korafi 💪 Aliyu Sani Madaki Sunusi Salisu Usman Muhammad Sunusi Musa Intaku Umar Mustapha Soja Muhammad Sa'adu Gobirawa Matasanmu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano