Majingina
13/04/2026
Breaking News
kasar Jamus tabukaci sojojin America sufice Mata daga cikin gaggawa
shugaban AFD party Tino chrupalla yayi Kirar janyewar sojojin America guda dubu talatin da takwas 38,000 dake kasar
inda yayi jayayyar cewa lokaci yayi da Jamus zata karbi yancin gudanar da Ayyukan sojojinta batareda cigaba da Kasance wani sashin kaddamar da hare haren America ba musamman ayankin gabas ta tsakiya
shin Kuna ganin yasace Jamus taduki wannan matakin?
Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano