Map Magazine TV
29/04/2026
Kotun Tarayya ta dakatar da INEC kan amincewa da tarukan ADC
Kotun Tarayya ta bayar da umarnin hana Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta (INEC) amincewa da duk wani taron jam’iyyar ADC da shugabancin rikon kwarya mai rikici ya shirya, a wani mataki na shari’a da ke ƙara dagula rikicin shugabanci a cikin jam’iyyar. Wannan mataki na zuwa ne yayin da ake ci gaba da takaddama kan halascin shugabancin ADC da yadda ake tafiyar da harkokin jam’iyyar.
18/04/2026
Tsohon Minista Abdullahi Tijjani Gwarzo ya bayyana aniyar tsayawa takarar Sanatan Kano ta Arewa kujerar Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Barau Jibrin.
Shin yaya kuke ganin za ta kaya, a matsayinsu na ƴan jamʼiyya guda?
Part 7
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Al Hamsad Tower Opp ShopRite Zoo Road
Kano
00076