Al-Qibla
05/06/2024
Nasabar shehu usmanu Ibn fodiye zuwa kan Sidi Abul Hassan Asshazuli r.a me dariqarmu ta shazuliyya shehu usmanu jikan shazuli ne, daganann har zuwa kan Annabi (saw) Kai hardama Inda Akaciro Nasabar ga sunann littafinn mutum yaje ya Duba ya ganiewa idonsa, Dan haka Akiyaye darajar Ahalin gidan Nubuwa.
Imam Abubakar sunusi Dan Umma.
Imam Abubakar sunusi ( dan umma) ya ALLAH ya kara haske
Alhamdulillah insha ALLAH wannan shekarar zata zo mana da alkhari domin tazo da sabon salon
AHMAD
2021
Insha ALLAH 2021 zata zomana da alkhairi domin tazo mana da suna mai girma
AHMAD
2021
Alhamdulillah ALLAH daya nuna mana 2021 ya ALLAH kasa sadamu da alkhairin chikinta ka rabamu da akasinta alfarmar annabin Rahama
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano