African Center for Arabic Language
ARABIC LANGUAGE FOR SPECIAL PURPOSE
Ni ban taɓa ganin tsarin koyon Larabci a sauƙaƙe irin wanda muka zuba a wannan ajin ba. Mun saita karatu daidai da buƙatar jama'a, bayani gamsasshe, tare da misalai rayaiyyu.Ga kuma (certificate) ga duk wanda ya kammala cikin nasara.
A gefe ɗaya kuma, mun sauƙaƙa kuɗin rijista, kamata ya yi mu karɓi N60,000 zuwa sama, amma duba da yanayin rayuwa da kuma buƙatar al'umma, sai muka sanya N5,000 kacal!! Wannan gata ba kasafai ya ke samuwa ba.
Domin cin moriyar wannan garaɓasa, sai a hanzarta a yi rijista, ta hanyar turawa da saƙo ta wannan lambar:
https://wa.me/qr/MVRTQEFGUOEOE1
Nasir Ashir
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
BUK Road
Kano