Arewa Ina Mafita
26/03/2025
Abdullahi Shu'aibu wanda aka fi sani da Karkuzu ya yi tashe sosai a shekarun 1980 lokacin da yake yin shirinsa na ‘Karkuzu na Bodara’.
Jarumin ya rasu cikin daren jiya Talata a birnin Jos bayan fama da rashin lafiya na tsawon shekaru wanda har ta sa ya makance.
Za a gudanar da jana'izarsa da safiyar yau a Jos.
26/03/2025
An yi musu albishir ɗin ne saboda yadda s**a sadaukar da rayuwarsu wajen hidima ga addinin Musulunci da kuma riƙon amanar su.
26/03/2025
Tsohon mataimakin shugaban kasa Kuma tsohon dantakarar shugaban kasa a jam,iyar PDP Alhaji Atiku Abubakar yace haryanzu baiyi nadama ko Dana sanin rashin daukar Wike a matsayin mataimakinsa ba zaben 2023.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the public figure
Website
Address
Kano