Yan Pi Network

Yan Pi Network

Share

11/12/2023

Falalar mu ta yau game da 😉
Shi wannan pi din da kake rainawa shine zaiyi maka maganin (inflation) wato hauhawar farashi da kullun kake fama dashi yaki karewa. 🥗📈

Dukan mu munsan babban abinda yake kawo inflation shine: buga kudi gaba-gadi. Bazasu daina bugawa haka kuma kaya ba zasu daina tashi ba, a takaice dai masu assasa inflation zaai maganin sune da wani ka'idajjen abu wanda basuda ikon kara masa yawa, ko saka wani sharadi a kansa.

Picoin dinnan dai guda billion 100 ne aka kirkira, Kuma shine ake bukata ya wadaci kowa a duniya. sannan an kulleshi babu wanda zai iya karashi daga haka, kaga duk randa aka dawo amfani dashi gadan gadan a matsayin kudi babu wani dazai buga shi ya shigo dashi cikin al-umma ya haifar wa da mutane hauhawar farashi.

Bari inyi maka gwari gwari : 🎯
A lissafin kudi indai kana siyan kwanon shinkafa da (Naira) a N3K to shekara mai zuwa zata koma N3.5K ne, dalili a tsahon shekara dayar nan dole mahukunta sun buga takardar nairar nan wani adadi ba bisa ka'ida ba, don haka hakan dole ya shafi wannan kwanon shinkafar da kake siya.

Amma a lissafin wani kudi da akai minting akan blockchain k**ar picoin hakan bazata yuyu ba, indai kowa ya yadda wannan abin kudi ne, saboda hidimarsa a hannun al-umma take ba wasu tsiraru ba, don haka mimakon a samu hauhawar farashi ma saidai ma farashin yayita yin kasa.

Misali : indai ka siyi kwanon shinkafa da picoin a 0.800/pi wannan shekarar, to shekara mai zuwa saidai ka biya 0.500/pi a baka kwano daya saboda kullun nemansa akeyi kuma kara tashi yake, sannan wannan wanda ake amfani dashi dai shi kadai ne kuma a ka'ide yake, Kuma babu Wanda zai karashi.

Yawwa. 🐟😋

07/12/2023

Wata babbar falala da yazo da ita itace: tsalleke (third party) pi network baya bukatar wani dan tsakiya yayin gudanar cinikayyar kasuwanci. 🤾😀

Babu ruwanka da gwamnati ko wani dan jari hujja mai saka ido akan lamuran ka, daga kai sai mai siya sai mai siyarwa sai kuma (nodes) a tsakanin ku, kaga kunyi abinku cikin sirri ba tare da wani ya sani ba koya bata muku lokaci koya amfana da wani kaso na gumin ka.

Sannan zaiyi aiki 24/7days babu dare ba rana babu matsalar network, uwa uba kai kakeda full control na kudinka in kaso ka kashe lokacin da kaga dama. Babu mai iya daskarar da account dinka ko saka maka wani sharadi ko amfani da kudin ka a matsayin haraji ko chajis.

Sannan duk matakin girmama da kayi a kasuwanci babu batun upgrading na wallet, ko kaide wani abu da asusunka zai dauka, in zaka zama na biyu a karama wallet daya ta isheka har karshen rayuwar ka.

takanolagi mungode. 🚶

02/12/2023

kayi register da 😂

Gwamnatin nigeria ta kaddamar da eNaira ranar 25 ga wantan October 2021 gwamnatin nigeria ta Kuma itace kasa ta farko a nahiyar africa wadda tayi CBDC ga kasarta don saukake cinkoson kudin takadda a fadin kasar, tayi amfani da ilimin blockchain technology wajen kirkirar ita wannan kudi na eNaira.

~ Yanzu haka dai an halattawa ko wane dan kasa da bada izini ya mallaki wannan wallet ta eNaira, saboda tana tafe da sauki sosai musamman bangaren cinikayyar rayuwar yau da kullun, yanzu haka an bada damar yin register na wannan wallet ta e-naira ga ta bangarori biyu. . 𝐀𝐧𝐝𝐫𝐨𝐢𝐝 𝐏𝐡𝐨𝐧𝐞

Yadda ake register :
Registration link :
https://tenaira.page.link/yMms
𝗶𝗻𝘃𝗶𝘁𝗮𝘁𝗶𝗼𝗻 : .01gky

Da farko dai zakaje (play store) kayi searching eNaira zakaga ta bayyana da suna eNaira Speed Wallet, saika sauke ta ko kuma ka samu wani ya tura maka app din ta xender saika shiga ka taba create wallet.

Zakaga zabi guda biyu, na farko (individual wallet) na biyu (business wallet) saika zabi individual na farko kenan sai ka taba countinue. Daga nan zakaga inda zaka shigar da number wayarka misali : 8020203030 zaka cire (0) na farko kenan. Sai kayi kasa ka saka password strong guda 12 misali : Abba.@ #12345

Sai kayi kasa zakaga refarral code, saika saka : .01gky
Daga kasa zakaga zakaga akwatin yarjejeniya saika taba ta itama sai kayi continue

Mataki na gaba zasu turo OTP a layinka saika shigar kayi continue, daga nan zata kaika inda zaka cike (sunanka, kasarka, jiharka, local gov dinka, adreshinka, DSS) saika cike yanda ya k**ata, kana gama wa daga kasa zakaga inda aka rubuta continue idan ka taba zatasu ce maka

(𝗥𝗲𝗴𝗶𝘀𝘁𝗿𝗮𝘁𝗶𝗼𝗻 𝗦𝘂𝗰𝗲𝘀𝘀𝗳𝘂𝗹)
Sannan zakaga sun dawo dakai inda zakai rigister saika taba login.
Idan ka dawo free zakaga anyi maka text massege a layinka dauke da login details : email dinka shine, [email protected]
Sai kuma rafarral code dinka misali : .1mcg Sai kuma wallet address dinka misali : ASXCAS12SDASFGHRE123DFTEA

~ Saika koma app din eNaira wajen username/wallet iD saika saka email dinka wato : [email protected]
Saika zo kasa wajen password dinka saika saka : Abba.@ #12345
Saika taba login zakaga wallet dinka ta bude da balance #0.0

Zasu bukaci ka saka transection password guda hudu ka maimaita saika saka daga kasa zakaga inda zaka saka login password dinka guda 12 saika saka kayi submitting, shikenan ka bude individual wallet.
idan kuma (business wallet) kekeda bukatar budewa to sai kanada (CAC number) da (TIN number) tukunnah, shima dai matakin babu wani wahala.

~ individual wallet zata dauki N120K ne kawai, idan kuma kanaso kayi upgrading wallet din taka zuwa (𝐓𝐢𝐞𝐫1) da kuma (𝐓𝐢𝐞𝐫2) saika taba > option > profile > daga chan kasa zakaga "upgrade to tier 1" saika taba ka saka NIN number dinka kayi countinue indai katinka validated ne zasu baka tier1.
Sai tier2 shi kuma idan ka taba zakayi amfani da BVN ne, itama idan bakada mismatch na suna zasu baka tier2 shikenan ka gama.

~ Tier0 wallet itace take da limit na 120K kawai, Tier1 kuma tana daukar 5million, Tier2 kuma tana daukar (no limit) amma shawarar dazan baka idan kasan sim dinka ba naka bane kada ka kuskura ka saka nin dinka da BVN dinka kayi verification na Tier 1&2 saboda guda daya akeyi, kuma idan ka rasa layin ka kasa swapping to idan ka manta password baka isa ka nemo OTP ba, kuma ko nawa gareka aciki bazasu ciru ba.

Zaka iya daukar link dinka kayi refarral mutane don samun kwamitso, akwai tsari hawa uku game da grogramme din sune :
1). 𝐒𝐮𝐩𝐞𝐫 𝐀𝐠𝐞𝐧𝐭 2). 𝐀𝐠𝐫𝐞𝐠𝐚𝐭𝐨𝐫𝐬 3). 𝐀𝐠𝐞𝐧𝐭

Super agent sune zasu samar da agregators, su kuma agregators sune zasu samar da agent, tsarin dai hawa uku ne kuma sune zasuyi wa CBN aiki haka a matakin biyan kudin aiki ma CBN zata biya super egent ne, su k**a su biya agregators, suma su biya agent.
A rubuna na gaba zan fadi yadda ake applying na zama agregators ko egent, sannan zan kara bude wasu abubuwan insha Allah

𝗘-𝗻𝗮𝗶𝗿𝗮 (𝘄𝗮𝗹𝗹𝗲𝘁) 𝘄𝗵𝗮𝘁𝗮𝗽𝗽𝘀 𝗴𝗿𝗼𝘂𝗽
https://chat.whatsapp.com/CKFxVung2JhBqlpjFfSq6X

Registration link :
https://tenaira.page.link/yMms
𝗶𝗻𝘃𝗶𝘁𝗮𝘁𝗶𝗼𝗻 : .01gky

✍️ Mubarak Naallah Enaira

Want your business to be the top-listed Computer & Electronics Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


N0_590 Dantata By Kabuga Street
Kano