Itx Real Ykb
Allah humma inni as'alukal jannah wamayukarribu ni ilaiha minkaulin wa'amal wa'azubika minannar wamayukarribu minqaulin wa'amal
*ZUWA GA MASU YARA KANANA*🌟SHAFYUS 🌟5✨STAR✨
MATA IYAYEN KOWA🌟
Tun yanzu ne yakamata ku rika nemarwa yaranku tsari daga Shedanu da Kambun-baka da kuma hassada yadda Addini yayi tanadi kuma a bisa koyarwar Annabi Sallallahu alaihi Wasallama, musamman a lokacin da za su kwanta bacci da lokacin da suke cikin bacci da lokacin da s**a farka daga baccin, idan gari ya waye, idan za ku fita unguwa ko za su fita makaranta ko wasa, idan yamma ta yi da kuma idan dare ya yi.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
MMMMMH