360Hausa
22/06/2026
Duk Mai Burin Shi KO Ya'yansa SU Haddace Al Qur'ani, Allah Ka Cika Masa Burinsa Saboda Alfarmar Shugaba Sallalahu Alaihi Wa Sallam 🙏🏾❤️
14/06/2026
Allah Ya Sakawa Iyayenmu Da Alkhairi
13/06/2026
Jarumin Hausa Kannywood Ya Sanar Da Fita Zanga-Zanga A AREWA Kamar Yadda Masu Kishin Nigeria Sukeyi a Yankin Kudu.
ZAMUGA MASU KISHIN AREWA, SANNAN ZAMUGA IN ZA'A CE ZA'A KAMASHI TUNDA YAN AREWA AKA RAINA DAMA.
Allah Ya Kawo Mana Karshen Wannan Masifar Saboda Alfarmar Shugaba Sallalahu Alaihi Wa Sallam 🙏🏾❤️
By 🖊️🖋️
Abubakar Yusuf Radda (CEO)
13/06/2026
Yan Kudu Nata Zanga-Zanga Akan Sace Yara A OYO, Yan Arewa Kuma Daga Masu Zuwa Majalisa Maula Sai Munahikai Masu Gulmar Salim Goje, HadiZa Gabon Da Sauransu.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Kano