Real Abdul Blogger

Real Abdul Blogger

Share

20/12/2025

Shugaba Tinubu ya canza sunan jami'ar Federal University of Medical Sciences Azare zuwa Sheikh Dahiru Usman University of Medical Sciences, Bauchi

Photos from Real Abdul Blogger's post 14/12/2025

Tunda Nake A Masana'antar Ban Taba Ganin Irin Wannan Soyayyar Da Aka Nuna Min Ba, Na Nuna Rashin Jin Dadi Kan Kin Saka Hotona Da Hadiza Gabon Ta Yi, Farkawa Kawai Na Yi Na Ga Duniya Ta Hargitse Da Korafi, Kuma Abin Ya Yi Min Dadi Kuma Ya Kara Min Karfin Gwiwa, Domin Har Na Soma Tattara Kayana Zan Bar Masana'antar, Inji Adam A. Zango

Me zaku ce?

11/12/2025

🤣🤣🤣🤣

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Kano