Kasuwarbello

Kasuwarbello

Share

Photos from Kasuwarbello's post 23/04/2026

ELECTRIC CHARCOAL BURNER

PRICE:10,000

Kona Turaren Wuta: Ita ce babbar manufarta. Ba sai ka sha wahalar hura garwashin gawayi ba; kawai tura ta kake a jikin wutar lantarki (socket), sai ka zuba turarenka na wuta (kamar su Turaren Al'ud, Hambali, ko Kayan Kamshi) a samanta. Cikin kankanin lokaci kamshi zai gauraye dakin.
โ€‹Hura Gawayi cikin Sauri: Idan kana son amfani da gawayi na gaske a cikin kaskon kasa, zaka iya amfani da wannan na'urar wajen hura gawayin. Tana mayar da gawayi garwashi cikin mintuna 3 kacal ba tare da ka yi amfani da riga ko fiffike ba.
โ€‹Tsafta da Sauki: Ba ta fitar da hayaki mai yawa na gawayi wanda yake bata daki ko sanya kansa ba. Kuma tana da kyau a ajiye ta a kan tebur ko a cikin falo (parlor) domin tana da siffa mai kyau.
โ€‹Kariyar Gobara: Tana da saukin sarrafawa domin tana da madannin kunnewa da kashewa (ON/OFF switch), wanda hakan ya fi barin garwashi a bude cikin kasko hadari.
Ayi mana magana ta private domin saka oda.

๐Ÿ“Œ Za mu kawo muku kayanku har kofar gida kyauta a Kano, Abuja, Zaria, garin Bauchi, Damaturu, garin Sokoto, garin Katsina, Funtua, garin Kaduna, Daura, Azare, Birnin Kebbi, Dutse, Hadejia, Potiskum, Jos Malumfashi, garin Gombe, Yola da Gusau.

๐Ÿ“Œ Idan kana Taraba/Jalingo, Minna, Lafia zaโ€™ayi muku free delivery amma ba har gida ba, zaโ€™a karba gurin direba.

๐Ÿ“Œ Idan kana Maiduguri, za ka je wajen Agent dinmu ka karba.

๐Ÿ“Œ Idan kaya basuyi muku ba zamu maido muku kudinku

Kasuwar Bello, Kasuwarku Ce!!!!

Photos from Kasuwarbello's post 12/04/2026

RIGA DA WANDO NA YARA

PRICE: 2,500 farashin sari (12 dozen minimum)
3,000 - guda daya
Daga shekara 1 zuwa 5

Ayi mana magana ta private domin saka oda.

๐Ÿ“Œ Za mu kawo muku kayanku har kofar gida kyauta a Kano, Abuja, Zaria, garin Bauchi, Damaturu, garin Sokoto, garin Katsina, Funtua, garin Kaduna, Daura, Azare, Birnin Kebbi, Dutse, Hadejia, Potiskum, Jos Malumfashi, garin Gombe, Yola da Gusau.

๐Ÿ“Œ Idan kana Minna, Lafia zaโ€™ayi muku free delivery amma ba har gida ba, zaโ€™a karba gurin direba.

๐Ÿ“Œ Idan kana Keffi, Maiduguri, za ka je wajen Agent dinmu ka karba.

๐Ÿ“Œ Idan kaya basuyi muku ba zamu maido muku kudinku

Kasuwar Bello, Kasuwarku Ce!!!!

Photos from Kasuwarbello's post 07/04/2026

JEANS DA T SHIRT NA YARA
SIZE: Shekara 1 to 15

PRICE: 7,000

Ayi mana magana ta private domin saka oda.

๐Ÿ“Œ Za mu kawo muku kayanku har kofar gida kyauta a Kano, Abuja, Zaria, garin Bauchi, Damaturu, garin Sokoto, garin Katsina, Funtua, garin Kaduna, Daura, Azare, Birnin Kebbi, Dutse, Hadejia, Potiskum, Jos Malumfashi, garin Gombe, Yola da Gusau.

๐Ÿ“Œ Idan kana Taraba, Minna, Lafia Keffi ,Maiduguri, za ka je wajen Agent dinmu ka karba.

๐Ÿ“Œ Idan kaya basuyi muku ba zamu maido muku kudinku

Kasuwar Bello, Kasuwarku Ce!!!!

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano Outlying?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kano
Kano Outlying
DALA