Quran Center
11/06/2025
Kar Ka kuskura kaga bako wanda baka san shi ba, baka san inda ya fito ba kuma Ka ara mishi wayar Ka domin ya kira wasu,
Zaka iya shiga bakar musiba a dalilin wannan ganganci✍️
Ka yawaita ziyarar asibiti, insha'Allah zaka zama mai yawan Godiya ga rahamomin da Allah yai maka.
Alhamdulillahi, YaaAlla
01/05/2023
Zababben shugaban kasa Alhaji Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya nada Malam "Usman Shugaba" daga jihar Kaduna, a matsayin babban me kula dashi a bangaren tsaron lafiyar sa "Chief Personal Security Officer" (CPSO), Usman Shugaba yayi karatu a Nigerian Police Academy Wudil dake jihar Kano.
~ Kafin nada shi, Usman Shugaba matashi ne me kokarin addini da rayuwa da yayi aiki ga tsohon Gwamnan Nasarawa Akwe Doma, Gwamna Yahaya Adoza Bello na jihar Kogi.
~ Sannan yayi aiki da Aisha Buhari, daga Ofishin ta ne ya samu kaiwa wannan matsayi na CPSO to the President Elect.
Allah ya sanya albarka.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano Outlying
700213