Elsmart

Elsmart

Share

13/05/2026

"Makaryata Bazasu Shiga Aljannaba" ~ Sowore ya Cacchaki, Kwankwaso : Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa kuma jagoran jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore, ya soki tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, kan furucinsa cewa ɗiyarsa ce ta taɓa ba shi shawarar wanda zai yi aiki tare da shi a zaɓen 2027.

Acikin wani sako da Sowore ya wallafa, ya ce idan har ɗiyarsa ce ke ba shi shawarar wanda zai marawa baya a 2027, to ya kamata ace ita ce ta tsaya takarar shugaban ƙasa, yana mai cewa hakan na nuna Kwankwaso ba shi da ƙwarewar siyasa.

Sowore ya kuma zargi Kwankwaso da yin ƙarya, inda ya ce “maƙaryata ba za su shiga aljanna ba,” a ƙarshen saƙonsa...

Shin Me za kuce?..

09/04/2026

PDP , ADC meeting .

05/04/2026

i'm confident that Tinubu is going to lose the 2027 election - ATIKU

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano Outlying?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Kano Outlying