Maganin Infection
15/09/2025
πΏ AMFANIN GANYEN GWAIBA GA HAKORA.
1. Kashe Ζwayoyin cuta (antibacterial):
Ganyen gwaiba na da sinadaran da ke hana Ζwayoyin cuta yaduwa a hakora da gumi.
2. Rage ciwo da kumburi:
Idan hakori ko gumi ya kumbura, ganyen gwaiba na sauΖaΖa ciwo da kumburi.
3. Dakile wari a baki (bad breath):
Yana taimakawa wajen kawar da wari ta hanyar tsaftace baki.
4. Taimakawa wajen dakatar da jini a gumi (bleeding gums):
Idan gumi na yawan zubar jini, ruwan ganyen gwaiba na iya taimakawa.
---ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.......
π₯£ Yadda Ake HaΙawa
1. Ruwan Wanke Baki (Mouthwash)
A Ιauki ganyen gwaiba guda 6β7.
A tafasa su cikin ruwa Ιan kofi na minti 10.
A barshi ya huce, sai a tace.
Ana wanke baki da shi sau 2β3 a rana.
---ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.......
2. Tauna Ganye Sabbi
A Ιauki ganye sabbi 2β3 a wanke su.
A tauna su a hankali, a bar ruwan ya ratsa hakora.
Wannan yana kashe Ζwayoyin cuta da rage ciwo.
---ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.......
3. Man Shafawa (Paste)
A busar da ganyen gwaiba a rana har sai sun bushe.
A nika su su zama Ζura (powder).
A gauraya da Ιan gishiri ko zuma, a shafa a wurin da ciwon hakori yake.
A jira minti 5β10, sai a wanke baki da ruwan dumi.
---ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.......
β οΈ Lura: Idan ciwon hakori ya yi tsanani ko kuma hakorin ya ruΙe gaba Ιaya, sai a je wajen likitan hakori domin a yi cikakken magani.
06/06/2025
AMFANIN GANYEN DALBEJIYA GUDA 16 A JIKIN DAN ADAM
Ga wasu amfanin dalbejiya a jikin mutum:
1. Ganyen dalbejiya na kare mutum daga kamuwa da cutar bugawar zuciya, musamman idan aka dafa ganyen ana shan ruwan k**ar shayi.
2. Yana taimakawa wajen tacewa da tsaftace jinin jikin mutum.
3. Ganyen na maganin cutar zazzabin cizon sauro da typhoid.
4. Yana maganin cutar ciwon ciki, musamman idan mutum ya murde saboda wani abinci da aka ci.
5. Ganyen dalbejiya da man shi na gyara fatar jikin mutum.
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
6. Ganyen na maganain saiko, amosanin kai da kuma sa tsawon gashin kai.
7. Ana iya amfani da man dalbejiya a matsayin dabarar bada tazarar iyali.
8. Ganyen na kawar da cutar daji, musamman na nono da βyaβyan maraina.
9. Ganyen na maganin cutar gyambon ciki da rauni a jiki.
10. Yana rage kiba a jiki musamman ga masu fama da ita.
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
11. Yana warkar da ciwon gabobi da ciwon kai.
12. Yana kare mutum daga kamuwa da cutukan da ake samu ta hanyar yin jimaβai.
13. Yana warkar da cutar kuturta.
14. Yana maganin ciwon ido.
15. Yana maganin guba da ake samu daga jikin dabba k**ar cizon cinnaka, maciji da sauransu.
16. Ganyen na maganin kwari musamman wadanda ke lalata amfanin gona.
ππππ π¦π¬ π§π₯ππππ§ππ’π‘ππ π ππππππ‘π
πβππ‘π π΄ππ/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
π²πΎπΌπΌπ΄π½π
, π
π·π°π
π΄, π»πΈπΊπ΄,.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna
234