Sirrin Rike Mijinki
20/02/2026
YADDA AKE DANWAKE:
1/2 kwano garin alabo
3 cup flour
2 cup garin alk**a
1 cup garin kuka
1 cup kanwa(Ajika da ruwa)
Ruwa(iya adadin kaurin da ake bukata)
Sinadaran hadawa(dandano)
Yaji(iya adadin da akeso)
Kwai(iya adadin da akeso)
Maggi
Soyayyen mai ko manja
Dafarko kina bukatar garin alabo(rogo),alk**a da kuma flour,ni hadasu nake dukka guri daya sai a nikomin su,idan an. Niko sai na tankade na zuba flour iya adadin danakeso,da kuka na yi mixing dinshi sosai, ABUN jan hankali,wanan adadin danasaka adadi ne mai yawa gaskiya sbda na cin mutane goma 12 ne da,amma k**ar cimar mutum 2 sai ayi amfani da alabo kopi 1 flour rabin kopi,alk**a ma rabin kopi.
ADAMSY'S KITCHEN AND MEDICINE
WHATSAPP:
08051115383, 08036066553,
08093651535..
Dafarko bayan na tankade garina,na zuba garin kuka akai,na hadashi,sai na zuba jikakkiyar kanwa na akai
Sai na zuba ruwa iya adadin da zai hadamin(jug karami na roba acike) sai nayi amfani da muciya na hadashu sosai,gashinan bayan ya hadu.
Daganan sai ki nemo tukunyarki babba mai wadataccen fadi,ki zuba ruwa kmr rabin tukunyar,ki barshi ya tafaso,bayan ya tafaso saiki matso da kullin danwaken ki,da kuma ruwa a roba karami,saiki dankwali ruwan a hanunki sanan ki debo kullin kmr dai yadda yake a hoton nan
ADAMSY'S KITCHEN AND MEDICINE
WHATSAPP:
08051115383, 08036066553,
08093651535..
Saiki jefa cikib ruwanki mai tafasa,(madaidata ko kanana,ko manya duk de yadda k**e so)haka zakiyi tayi harsai kullin ki yakare, saiki rufe tukunyar da murfi ki jira shi ya juya(yatafaso)
Ni normally idan zanyi danwake tafasa sau hudu nake bari yayi,watau idan na rufe tukunyar yayiwo sama k**ar zai zube sai na budeshi na saka matsami na juya sanan na rufe,haka haka har sau hudu,idan kuma baki gane hakan ba saiki debi ruwa a babbar roba,ki tsamo danwaken kadan a matsami ki zuba acikin ruwa,idan yayi kasa to ya dahu,amma idan yana yawo a saman ruwa(floating)to bai dahu ba gaskiya
ADAMSY'S KITCHEN AND MEDICINE
WHATSAPP:
08051115383, 08036066553,
08093651535..
Gahinan na zuba yayi kasa,sai na kwashe dukka,na kara daureyewa da ruwa,shikenan sai na serving,zaki soya mai ki dafa kwai (kwai ra ayi ne),azuba mai askaa yaji da dunkulen maggi da kwai saici😂😂😂
Idan kika saba da danwake mai alabo gaskiya baza kiso ko wani irin danwake ba sai shi yana da dadi sosai😍
ADAMSY'S KITCHEN AND MEDICINE
WHATSAPP:
08051115383, 08036066553,
08093651535..
14/08/2025
✨ MAGANI MAI BAN MAMAKI! ✨
Kana fama da:
🚫 Kuraje? 🚫 Fatar jiki mai kaikayi? 🚫 Tsimin jiki?
Ka huta daga waɗannan matsaloli ta hanyar maganin halitta! 🌿
🛑 Abubuwan da ake buƙata:
🥥 Man kwakwa na gaske
🌰 Kanumfari
Yadda ake yi:
1️⃣ A jika kanumfari a cikin man kwakwa na tsawon awanni 24.
2️⃣ A shafa a hankali a wurin da matsalar take kullum.
3️⃣ Za ka ga fatar ka ta fara yin kyau, ta zama mai santsi da kyan gani ✨
💡 Dalilin da yasa yake aiki:
Kanumfari yana kashe ƙwayoyin cuta kuma yana rage kumburi, man kwakwa kuma yana warkar da fata tare da ba ta ɗanɗano da ƙarfi.
✅ Halitta ne gaba ɗaya
✅ Lafiya kuma ingantacce
✅ Farashi mai sauƙi
💬 Kaji ka gani! Muna aikawa ko’ina a duniya 🌍
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kaduna