Sultan Muktar Yaro

Sultan Muktar Yaro

Share

08/01/2018

*MASU* _GUDU_ _SU_ *GUDU*
_bana dai mata sun fara kisa_
*MASU GUDU SU GUDU*
_kwalba da wuka sune a sama_
*MASU GUDU SU GUDU*
_Yau Karin Aure ya Zam rigima_
*MASU GUDU SU GUDU*
_dan kwalba da wuka basa magana_
*MASU GUDU SU GUDU*
_daga ansoka saide ka wuce_
*MASU GUDU SU GUDU*
_kuma kunga jini baya magana_
*MASU GUDU SU GUDU*
_daga anbude saide ya wuce_
*MASU GUDU SU GUDU*
_daga nan kuma sai rami ka wuce_
*MASU GUDU SU GUDU*
_Don Allah ku mata kubari_
*MASU GUDU SU GUDU*

Want your business to be the top-listed Business in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Gold Line A/gumi Market Kaduna
Kaduna