Ja'afar Ahmd Rufa'i
25/09/2024
Alhamdulillah, Finally anyi launching ɗin $Fabrika Farming. Wannan babban project ne na duniya, tun jiya zakuji muna maganarsa.
Da fara Farming ɗin wannan project ɗin gaba ɗaya ba'ai 24 hours ba. Jama'ah maganar da akeyi yanzu-yanzu haka suna da 4.2Million Telegram Channel Subscribers. Sannan players ɗinsu suna da tarin yawan gaske.
https://t.me/fabrika/app?startapp=ref_44641
Shine project ɗin da ake matukar jiran ayi launching, wanda tun kafin zuwansa yayi suna a duniya. CEO-Telegram (Pavel Durov) shine wanda ya siyi (Telegram Username) ɗinsu ya basushi kyauta.
Hakan na nufin project ɗin nasu ne. Haƙiƙa nan da wata ɗaya sai mutum yazo yana dana sani idan bai fara yanzu ba. Dan haka, ku fara.
Allah ubangiji yasa mudace
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Kaduna