Peace Man Hausa
01/02/2026
Gaskiya Jagaban Jami'in tsaron nan Ya ratsa min zuciya wallahi
05/01/2026
05/01/2026
A watanni talatin daya (31 month) Gwamna Uba Sani Ya gudanar da aiyukan shekaru hudu zuwa biyar, gaskiya wannan al'amari abin gadoya ne ga Allah.
GASKIYAR MULKI!
Zuwa yanzu, babu wani lungu ko sako a fadin Jihar Kaduna da ayyukan Gwamna Uba Sani basu shiga ba. Daga tsaro zuwa ilimi, daga hanyoyi zuwa kiwon lafiya, samar kayan aikin gona alamar aiki ta bayyana a kowane yanki.
GASKIYA Alhamdulillah! Allah Ya Maimaita mana GWAMNA UBA SANI 2027
Want your business to be the top-listed Media Company in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Telephone
Address
No 127 Badarawa Kaduna
Kaduna
800283
01/02/2026