Labaran wasanni

Labaran wasanni

Share

Photos from Labaran wasanni's post 01/06/2026

🚨 LABARI MAI TAYAR DA HANKALI! 😢💔
Dan wasan ƙungiyar Fulham Charlie Robinson mai shekaru ashirin da daya 21 a duniya, ya sanar da yin hanging dinsa daga ƙwallon ƙafa ta ƙwararru saboda matsanancin raunin gwiwa da ya dade yana fama da shi.
🗣️ "Bayan shekaru 3 ina fama da matsalar gwiwa, kuma bayan neman shawarwari daga manyan ƙwararrun likitoci a ƙasar England, cikin baƙin ciki na yanke shawarar yin ritaya daga ƙwallon ƙafa ta ƙwararru."
Abin takaici ne ganin matashin ɗan wasa yana rufe babin aikinsa tun yana ƙarami saboda rashin lafiya. 😔
🙏 Muna masa fatan samun cikakkiyar lafiya da kuma nasara a sabon babin rayuwarsa.
❤️‍🩹 Allah Ya sauƙaƙa masa, kuma Ya ba shi mafita mafi alheri.

24/05/2026

Ronaldo Jr da ga Cristiano Ronaldo yanata girma da alamu ze iya cika burin babansa na son su buga wasa tare.
Akwai rahoton da ya tabbatar da cewa wasu daga cikin Official na Real Madrid sun samu halartar wasan Under 16 na Portugal da greece inda Cristiano jr din yaci kwallo biyu 2 goals da alam Real madrid nasan daukar dan na Cristiano Ronaldo 🔥🔥

22/05/2026

Labaran Wasanni

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kano
Kaduna